<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>Haydn, Franz Joseph (1732-1809), Newton, John (1725-1807)</author>
<lyrics>[V1]
 Yesu Kristi muna zuwa
 Zuwa wurinka yanzu
 Sai ka taimake mu duka,
 Sai ka ji addu'armu
 Muna so ka ƙarfaffa mu
 Ga mu nan a gabanka
 Sai ka sa albarkacinka
 Bisa wannan taruwa.</lyrics>
<title>Yesu Kristi Muna Zuwa LW571</title>
<hymn_number>571</hymn_number>
</song>